Soyayyen dankalin turawa da kwai

Najma
Najma @cook_12709285
Kano State

Inason dankalin turawa sosai

Soyayyen dankalin turawa da kwai

Inason dankalin turawa sosai

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Dafarko xaki fere dankalinki kiyankashi siri siri sai kiwanke kisa gishiri kisoyashi a mai mai xafi

  2. 2

    Zaki samu kwano kifasa kwanki kiyanka albasa kisa sauran kayan Hadi kibugashi sai kisoya akaskon suya sai acida ketchup

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Najma
Najma @cook_12709285
rannar
Kano State
cooking is my portion
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes