Faten dankalin turawa

Sam's Kitchen
Sam's Kitchen @Sams_Kitchen
Yobe State

Yana kara lpy,yana kara kuzari,yana da saukin dahuwa g kuma rike ciki yara d tsofi na sonshi sbd yana musu sauki wajen tauna 😋😋

Faten dankalin turawa

Mai dafa abinci 1 yana shirin yin wannan

Yana kara lpy,yana kara kuzari,yana da saukin dahuwa g kuma rike ciki yara d tsofi na sonshi sbd yana musu sauki wajen tauna 😋😋

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Dankalin turawa
  2. Attaruhu
  3. Alaiyahu mai dan yawa
  4. Albasa
  5. Mai kadan
  6. Tafarnuwa
  7. Maggi
  8. Kayan kamshin girki
  9. Nama dafaffe

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Zaki fara da feraye dankali ki yayyanka manya ki wanke shi tas ki tsane a kwalanda ki yanka alaiyahunki shima ki wanke shi ki tsane a kwalanda ki rufeshi ki ajiye gefe

  2. 2

    Sannan ki Dora tukunya ki zuba mai da albasa wadatacciya, idan ta Dan kwanta sai ki kawo jajjagen tarugu da albasa ki zuba akai ki jujjuya sai ki tsaida ruwa

  3. 3

    Ki saka maggi,dafaffen namanki, spices curry da duk sauran kayan kamshin girki sannan ki zuba dankalin akai ki rufe.

  4. 4

    Idan ya dauko dahuwa zakiga ruwan ya ragu sosai sai ki kawo alayyahu da albasa da Kika wanke Kika yayyanka ki zuba akai ki motsa ki rufe Mintuna 2 ki sauke

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Sam's Kitchen
Sam's Kitchen @Sams_Kitchen
rannar
Yobe State
Cooking is my favorite
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes