Ɗatun kanzo

Samira Abubakar
Samira Abubakar @samrataadam
Sokoto State

Datun kanzo to d next level, wannan datun komai sanda na auna 😀,ya hadu iya haduwa. Nayi shinkafa da wake kuma banason cinta,shine nace bari inyi wannan datu daman inada komai aje,zogala tsinkowa kawai nasa akayi na gyara na dafa

Ɗatun kanzo

Masu dafa abinci 3 suna shirin yin wannan

Datun kanzo to d next level, wannan datun komai sanda na auna 😀,ya hadu iya haduwa. Nayi shinkafa da wake kuma banason cinta,shine nace bari inyi wannan datu daman inada komai aje,zogala tsinkowa kawai nasa akayi na gyara na dafa

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

1hr 10mnt
2 yawan abinchi
  1. 1 1/2 cupdakakken kanzo
  2. 28 pcsKuli kuli
  3. 3maggi
  4. 1 tspMaggi fari
  5. Barkono iya yanda kakeso
  6. 2 tbspMai
  7. Dafaffiyar Zogale
  8. 3tumatur
  9. 2tarugu
  10. 1medium albasa

Umarnin dafa abinci

1hr 10mnt
  1. 1

    Wannan kanxon kenan kofi daya da rabi,sai kuma dafaffiyar Zogale,da kuma kuli guda 28pcs da maggi fari da kuma maggi star guda Uku acikin turmi

  2. 2

    Sai kuma barkono da na zuba iya yanda nakeson yajin yaji,na dakashi,bayan na daka shine ya bani 1cup

  3. 3

    Ga kanzon da na jika bayan awa daya kenan. Idan bakison danyar albasa to saiki zuba mata tafasasshen ruwan zafi kibarta tayi minti biyar

  4. 4

    Ga dai sunan na hada komai wuri daya

  5. 5

    Saiki zuba kuli din acikin kanzo,amma nayi amfani da rabin kofi na kuli kuli din,sai kuma ki zuba Albasa,yankakken tumatur da kuma tarugu duk ki zuba cikin babban kwanon

  6. 6

    Sannan kisa Zogale sai kuma ki zuba mai da gishiri kadan,ki motsa komai ya hade wuri daya,idan kina bukatar kara maggi zaki iya karawa,amma ni dai gudu uku dinnan da na kada kuli bankara komai ba

  7. 7

    Shikenan aci lafiya

  8. 8

    Haka nakeson datu yaji zogala,kai ya hadu

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Samira Abubakar
Samira Abubakar @samrataadam
rannar
Sokoto State

sharhai

Similar Recipes