Bandashe

Ayshat Adamawa(U. Maduwa)
Ayshat Adamawa(U. Maduwa) @Ayshat_Maduwa65
Abuja

Wannan shine karo na Biyu da nakecin bandashe Kuma naji dadinshi matuka . Da farko nacine da tsire wlh tayi dadi sosai.

Tura

Kayan aiki

Minti Talatin
Biyu
  1. Gurasa iya yadda kakeson
  2. Yajin kuli
  3. Maggi
  4. Albasa
  5. Cabaji
  6. Tumatir
  7. Barkono
  8. Man kuli
  9. Cucumber

Umarnin dafa abinci

Minti Talatin
  1. 1

    Da farko Zaki samo gurasan ki wadda an rigada anyi. Sai kiyi steaming Nashi ki ayije a gefe.

  2. 2

    Sai ki yayyanka Su cabajin naki,tumatir,albasa, cucumber.

  3. 3

    Sai ki samu babban bowl bi zuba gurasan ciki idan kina son Zaki yayyankasu sai ki yayyana mai dinki aka nidai ina soya mai din da albasa sai ki zuba sauran kayan hadin naki akai, sai ki Barbada Maggin ki sai aci dadi lfy

  4. 4

    Idan kinason Zaki iya dinta da tsire habawa ba a bawa mai kiwa

  5. 5

    Mun gama da bandashe din mu.

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Ayshat Adamawa(U. Maduwa)
Ayshat Adamawa(U. Maduwa) @Ayshat_Maduwa65
rannar
Abuja
cooking is my dream and also cooking is all about being creative
Kara karantawa

Similar Recipes