Kayan aiki

  1. Albasa 2
  2. Timatir 4
  3. Cocumber 1
  4. lemon tsami 2

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Zaki wanke parsley da kyau

  2. 2

    Se ki yayyanka timatir cocumber da Albasa😋😋

  3. 3

    Ki hda guri daya

  4. 4

    Zaki iya ci hakanan ko da nama

Yanayi

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan

Wanda aka rubuta daga

@M-raah's Kitchen
@M-raah's Kitchen @cook_13834336
rannar
Kano

Similar Recipes

More Recommended Recipes