Shinkafa da miya da salad

Fatima Bint Galadima
Fatima Bint Galadima @Homechef2000
Kano State

#sahurrecipecontest shinkafa na daya daga cikin abinda iyali na sukeso saboda dadinta musamman idan aka saka mata salad Kuma tana qara lafiya saboda ta qunshi sinadarae masu gina jiki a gareta na zabi nayi shinkafa a lokacin sahur saboda tanada riqe ciki Kuma Bata saka Shan ruwa idan kuka gwada zakuji dadinta

Shinkafa da miya da salad

Masu dafa abinci 2 suna shirin yin wannan

#sahurrecipecontest shinkafa na daya daga cikin abinda iyali na sukeso saboda dadinta musamman idan aka saka mata salad Kuma tana qara lafiya saboda ta qunshi sinadarae masu gina jiki a gareta na zabi nayi shinkafa a lokacin sahur saboda tanada riqe ciki Kuma Bata saka Shan ruwa idan kuka gwada zakuji dadinta

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

awa biyu
mutum uku
  1. Shinkafa Kofi biyu
  2. Tattasai
  3. Timatir
  4. Attaruhu
  5. Albasa
  6. Salad
  7. Man salad
  8. Cocumber
  9. Kwai
  10. Timatir
  11. Sinadarin dandano

Umarnin dafa abinci

awa biyu
  1. 1

    Ki wanke shinkafar ki sae ki dora a wuta idan ta tafasa sae ki wanke ta ki mayar ta wuta ki zuba ruwa ya Haye kanta idan ta tso tse sae ki sauke

  2. 2

    Ki tafasa namanki ki markada Kayan miyanki sae ki dora a wuta idan suka tso tse sae ki zuba man gyada, sinadarin dandano,nama ki soyasu idan suka soyu sae ki tsai da ruwa idan ta dahu tayi kauri sae ki sauke

  3. 3

    Ki wanke salad dinki, cocumber, timatir ki dafa kwanki sae ki yayyankasu ki bare kwanki sae ki saka man salad akae

  4. 4

    Shikenan shinkafa ta kammala ayi sahur cikin nishadi da walwala

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Fatima Bint Galadima
Fatima Bint Galadima @Homechef2000
rannar
Kano State
I love cooking infact cooking is mah hobby I can spend all the day in kitchen without worrying my kitchen my pride!!!
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes