Kayan aiki

4 yawan abinchi
  1. Kaza 1
  2. Attarugu 3
  3. albasa 2
  4. Mai
  5. Maggi 4
  6. gishiri
  7. Spices

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Dafarko na tafasa kazata da maggi da gishiri da albasa da kayan kamshi

  2. 2

    Bayan ta dahu saina soya saina jajjaga kayan attarugu da albasa

  3. 3

    Saina soya su nasa maggi da gishiri da kayan kamshi

  4. 4

    Sainasa kazata nayita juyawa har ta kama jikinta

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
khadija abubakar
khadija abubakar @khadija1657
rannar

sharhai (2)

Jamila Ibrahim Tunau
Jamila Ibrahim Tunau @Jamitunau
Garin dadi na nesa ga fa dajajah😋
Irin wanan dadi haka lale marhabin 🤝🏼

Similar Recipes