Samosa

Safiyya sabo abubakar
Safiyya sabo abubakar @Safsy
Kano

Samosa tana da dadi sanna ga sauki sarrafawa

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

1:00mintuna
3 yawan abinchi
  1. 2 cupFulawa
  2. Mai cokali uku
  3. Gishiri
  4. Mai
  5. Sai hadin namanki

Umarnin dafa abinci

1:00mintuna
  1. 1

    Da farko zaki tankade fulawarki sai ki zuba a bowl ki dan sa gishiri Kazan da mai sai ki kwaba kar takai ta meat pie kauri kuma kartai ruwa sosai idan kika gama sai ki a jiye tsawon minti biyar

  2. 2

    Bayan nan sai ki daukko ki kara mirzata sai ki Raba ta gida takwas sai Dan mirzata a circle kadan sai ki a jiye a gefe haka zaki wa takwas din nan har ki gama sai zo kina dauka data bayan daya kina shafa musu mai kina Dora daya bayan bayan ko wana dori guda hudu zaki sa sai ki murza ta har sai tayi fadi a hankali har ki gama

  3. 3

    Bayan kin gama sai kizo ki sami kasko mai fadi ki Dan sa mai kadan sai ki Dora fulawarki ta gasu a hankali idan tayi Sai ki sauke ki barta ta huce sai ki yankata gida biyu ki kara hada wa ki yanka ta zama hudu ke nan sai ki rarraba ta, daga nan sai ki zo ki nadin samosa ki zuba hadin namanki a ciki shike nan kin gama sai ki soya ta amai

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Safiyya sabo abubakar
rannar
Kano
Baking and Cooking is my hobby
Kara karantawa

sharhai (5)

Jamila Ibrahim Tunau
Jamila Ibrahim Tunau @Jamitunau
ina ma ace inada sobo in kawo ziyara 😋

Similar Recipes