Idomie da soyayyen kwai

Safiyya sabo abubakar
Safiyya sabo abubakar @Safsy
Kano

Tana da dadi ga saukin sarrafawa #oneafrica

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

15 mint
2 yawan abinchi
  1. Indomie
  2. Attaruhu
  3. Albasa
  4. Mai
  5. Maggi star
  6. Kwai

Umarnin dafa abinci

15 mint
  1. 1

    Dafarko zaki zuba Kahan miyanki ki Dan Basu tsoro sai ki zuba ruwa idan ya tafasa sai ki zuba indomie ki zuba Maggi star sai ki zuba kayan hadin indomie idan tayi sai ki sauke

  2. 2

    Sai ki zo ki fasa kwanki ki yanka albasa ki Dan zuba attaruhu ki da Maggi ki kada sai ki soya Shi ki Dora akai

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Safiyya sabo abubakar
rannar
Kano
Baking and Cooking is my hobby
Kara karantawa

Similar Recipes