Pepper chicken Mai koren tattasai da ja da dorowa

ummu tareeq
ummu tareeq @UMTR

Wannan baa ba maigida maiyo cefane kadan🤣🤣

Pepper chicken Mai koren tattasai da ja da dorowa

Wannan baa ba maigida maiyo cefane kadan🤣🤣

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

1:30mintuna
4-6 yawan abinc
  1. Kaza guda ukku
  2. Kayan Miya,tattasai attarugu Albasa,tafarnuwa
  3. Thyme curry,kurkum, bayleaf citta karanfani
  4. Rosemary,hade haden kayan kamshi,
  5. Mai litar
  6. Gishiri magi
  7. Gari tattasai,Saba a buhrat
  8. Onga,jantattasai,Koran tattasai da yallow
  9. Thyme Bahrain
  10. Lawashin Albasa

Umarnin dafa abinci

1:30mintuna
  1. 1

    Zaki wanke kaza da lemon 🍋 ayanka Asa agwagwa duk ruwan yafita sai Asa mata kayan kamshi tafarnuwa citta,karanfani hade haden, kayan kamshi bayleaf, tyme, rosemary, magi gishiri Asa Albasa,a rufe Kaman Rabin awa sai aza tukunyar wuta arage wutar har ruwan Kazan yafito yaza fku,sai akwashi asoya

  2. 2

    Sannan ajajjaga kayan Miya a sa Mai tukunya a soya azuba yankakar Albasa da Koran tattasai da ja da yallow sannan akawo wannan kaza da aka asoya azuba da kayan kamshi da Karin magi da onga da curry, thyme ajuya Asa lawashi,sanna a rufe na Yan mintoci zakiji gida yabade da kamshi kada amata da makwabta

  3. 3

    Sai asauke Aci lafiya

  4. 4

    Allah ya amintar da hanneyemu🌷🌷

Gyara girkin
See report
Tura
Cook Today
ummu tareeq
rannar
Agaskiya inason girki ,girki yayi kunsanfa akwai mata akwai muna .............😂😂💃Ina amfani kwaliyya ciki Bai cikaba ,😂😂😂
Kara karantawa

sharhai (2)

Similar Recipes