Chicken pepper

Mai dafa abinci 1 yana shirin yin wannan
Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Da farko zaki wanke kazarki, saiki saka a tukunya ki zuba maggi gishiri kayan kamshi ki yanka albasarki ki wanke ki zuba ki bare tafarnuwa ki daka saiki zuba tafarnuwa saiki saka ruwa ki zufe ki daura akan wuta.

  2. 2

    Inta dahu saiki sauke ki tsameta daga cikin ruwan ki zuba manki a kasko ki daura a wuta in yayi safi ki juye naman kazarnan naki har saiya soyu saiki juya inta soyu gaba daya saiki kwashe.

  3. 3

    Zaki gyara attaruhu da albasar ki da tafarnuwa ki wanke ki jajjaga saiki daura karamar tukunya ki zuba mai kamar chokali daya saiki juye jajjagaggen attaruhun ki kidan jujjuya saiki debi ruwan tafashen namanki kamar chokali biyu ko uku ki dada jujjuyawa saiki rage wutar yayi kamar minti uku saiki juye soyayyen naman kazarki ki saka cokali kina jujjuyawa harya hade jikinsa saiki saka murfi ki rufe zuwa minti 2 yayi saiki sauke.

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Umma Sisinmama
Umma Sisinmama @cook_14224461
rannar
Kano
I was born in kano state
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes