Tura

Kayan aiki

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Da farko zaki wanke kazarki kidab matsa lemun tsami a ruwan saboda karni ki dauraye ki tsane sannan ki zuba spices dinki saiki juya kiyi marinating na kamar 2-3 hrs sannan saiki dora tukunya a wuta ki zuba kazar ki xuba ruwan zafi ki dafata tayi laushi sannnan ki soya.
    A wata tukunyar kuma ki zuba mai ki xuba albasa da citta danya da garlic da jajjagen attaruhu da albasa, sannaki kawo wata albasar ki yanka ta isa sosay sannan ki kawo kazar ki xuba ki juya minti biyu inta hade jikinta ki sauke.

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Aysha Little
Aysha Little @cook_18230895
rannar

Similar Recipes