Masa

Yar Mama
Yar Mama @YarMama
Bauchi

Happy New Year Muharram 1st 1444

Masa

Happy New Year Muharram 1st 1444

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. 6Shinkafar tuwo Kofi
  2. 1Shinkafar dafawa Kofi
  3. Kindirmo
  4. Ruwan kanwa
  5. Sugar kadan
  6. Gishiri kadan
  7. Mai

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Farko zaki wanke shinkafar tuwo sai ki jika ya kwana

  2. 2

    Zaki dafa shinkafar dafawa ki barshi ya huce sai ki hada ki markada.

  3. 3

    Ki hada da kindirmo ki rufe. Bayan kamar awa biyu sai kisa sugar, gishiri da ruwan kanwa

  4. 4

    Kisa kasakon masar a wuta sai kisa Mai ki zuba kullun Masara kowani Rami idan gefe daya yayi sai ki juya dayan gefe.

  5. 5

    Ina ci da Miya ko garin kulikuli

Gyara girkin
See report
Tura
Cook Today
Yar Mama
Yar Mama @YarMama
rannar
Bauchi
Kitchen is my favorite place
Kara karantawa

Similar Recipes