Umarnin dafa abinci
- 1
Zaki wanke farar shinkafan, ki jikata for 30-45min
- 2
Sai ki kai markade ko kiyi blending
- 3
In kinyi blending sai ki zuba yeast da baking powder ki rufe
- 4
Ki bashi minutes har sai ya tashi sai ki zuba sugar acikin kulin
- 5
Sai ki dora tantadar akan wuta in tayi zafi sai ki zuba mai acikin ko wane waje
- 6
Sai ki zuba kullin a ko ina in ya sha sai ki juya daya side din neatly please😂
- 7
In ya soyu both sai ki kwashe
- 8
Serve with anything of your choice
- 9
Dafatan na tashi kanku😂😂😂
Similar Recipes
-
-
-
Masa
Wannan masar nayi amfani da sabuwar Tanda ne kuma Alhamdulillah Bata min kamu ba.Dabarar ita ce bayan n wanke tandar sae n Dora ta a Kan wuta(low heat) kfn nazo suya t gasu sosae sannan n fara suya Zee's Kitchen -
-
-
-
-
-
Wainar shinkafa (Masar Bauchi)
#myfavouritesallahmeal Family na sunason cin wainar shinkafa,matuka tanada dadin cin ga dadi,Ko baki kayi zaka basu suci NASIBA R GWADABAWA (Naseeba's Kitchen) -
-
Wainar shinkafa
wannan waina akwaita da laushi ga dadi koba miya zakicita da kuli ko sugar. hadiza said lawan -
-
-
-
-
-
Wainar shinkafa
wannan waina akwai dadi sosai sannan wasu zasuce maiyakawo ungurnu cikin waina to tana sata tayi laushi sosai . hadiza said lawan -
Wainar masa
Abincin hausawa mai dadi da inganci zaka iya yin karin kumallo dashi ko kuma aci da rana. Hausawa nason wainar masa shiyasa da wuya ayi taro biki ba'ayita ba. Ana iya sarrafa qullin zuwa wani abincin wanda aka fi sani da sinasir. UH CUISINE -
-
-
-
-
-
-
Wainar shinkafa
Wainar Nan tayi Dadi sosae kuma tayi auki tayi min kusan guda 50 da doriya. #SKG Zee's Kitchen -
-
Wainar shinkafa
#akushidarufi asalin girkin anayin sane da shinkafa fara wadda ake tuwo da ita . Ummuh Jaddah -
-
Wainar shinkafa
karin kumallon safe inkahadata da kunun gyada kadai kana shan ruwa iyalina nasanta sosai hadiza said lawan -
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/16521584
sharhai (5)