Wainar shinkafa

Amina's Exquisite Kitchen
Amina's Exquisite Kitchen @aminasexquisite199
Kano

Tanada dadi sosai😋
#mothersday

Wainar shinkafa

Mai dafa abinci 1 yana shirin yin wannan

Tanada dadi sosai😋
#mothersday

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

1 hr
mutane 2 yawan
  1. Farar shinkafa
  2. Dafaffiyar shinkafa
  3. Albasa
  4. Yeast
  5. Sugar
  6. Gishiri
  7. Mai na soyawa
  8. Dakakken quli-quli

Umarnin dafa abinci

1 hr
  1. 1

    Xaki jiqa shinkafarki da dare da safe ki wanke ki hada da dafaffiyar shinkafa,albasa da yeast kiyi blending dinta tayi laushi ko kuma ki kai a markada miki,seki xuba sugar dai-dai ydd kikeso ki xuba gishiri kadan.

  2. 2

    Seki juyasu sosae ki rufe kisa aguri me dumi dan ya tashi na 'yan mintina.

  3. 3

    Seki dora tandar wainarki a wuta ki xuba mai kadan ki dinga xuba kullin naki a hk har ya soyu amma xakisa wutar ne a medium sbd cikin yayi

  4. 4

    Shikenan wainarki ta kammala xaki iya ci da quli-quli,miyar taushe da kuma xuma.

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Amina's Exquisite Kitchen
Amina's Exquisite Kitchen @aminasexquisite199
rannar
Kano
Ina matuqar qaunar yin girki sosae
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes