Banana Smoothie 🍌🥛🍫

Jamila Ibrahim Tunau
Jamila Ibrahim Tunau @Jamitunau
Sokoto State

Baby Allah ya qara maka lafia amin 🥰

Banana Smoothie 🍌🥛🍫

Baby Allah ya qara maka lafia amin 🥰

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

Minti 10mintuna
1 yawan abinchi
  1. 2Ayaba
  2. 1Madara Peak
  3. 1Chakulet

Umarnin dafa abinci

Minti 10mintuna
  1. 1

    Zaki bare ayaba kisaka a blender

  2. 2

    Ki saka kankara da madara da chakulet ki niqa base ya niku sosai ba

  3. 3

    Ki zuba a kofi kisha musamman da dare na hada da prawn crackers 😋

  4. 4

    Baa ba yaro me kukan banza 😉

Gyara girkin
See report
Tura
Cook Today
Jamila Ibrahim Tunau
rannar
Sokoto State
The kitchen is my comfort zone.
Kara karantawa

Similar Recipes