Banana smoothie

Nafisat Kitchen
Nafisat Kitchen @nafisatkitchen
Kano

#freeramadan yanada dadi ga kara lfy iyalina Suns sunshi

Banana smoothie

#freeramadan yanada dadi ga kara lfy iyalina Suns sunshi

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

15min
3 yawan abinchi
  1. 5Banana
  2. 1 cupMadara
  3. 1/4 cupWhipped cream
  4. Vanilla half teasp
  5. 1 tblsSugar
  6. Kankara

Umarnin dafa abinci

15min
  1. 1

    Zaki bare ayaba kisa ablender ki madara,whipped cream, vanilla,sugar kankara kiyi blend kisa a cup asha.

  2. 2

    Idan bakida kankara kisa a fridge yayi sanyi

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Nafisat Kitchen
Nafisat Kitchen @nafisatkitchen
rannar
Kano
inasun girki tun ina yarinya nake yin girki
Kara karantawa

Similar Recipes