Dankali, kwai, plantain Hadi da kaza

#Lunchbox oga yakanso yaje office da wannan hadin, to nakanyishi baki daya tare dana 'yan makaranta.
Umarnin dafa abinci
- 1
Zakiyi amfani da dankali madaidaita, sai a Yankee bawon, sannan axo ayankashi da dan girma, akawo man gyada a Dora a wuta, akawo Dan albasa a jefa aciki, idan albasar tataso sama, alaman man yayi zafi, sai kiwanke dankalinki, kikawo gishiri kibarbada yadda kikeso, sai kixuba acikin man, ba',acika motsawaba, idan ya soyu zai taso sama, sauki kwashe a Wani wurin
- 2
Dana kwashe dankalin, na yayyanka, plantain din na barbada gishiri, sannnan nasoya acikin Mai din, da yayi nakwashe.
- 3
Na zuba man kadan a Wani kasko, nafasa kwaina nakawo albasa, Koren tattasai da ja nazuba aciki na barbada maggi da dan gishiri sannan nakada nasoya, da yayi nakwashe
- 4
Naman kazar idan gobe zakayi amfani dashi sai acire bangaren da kakeso na kazar sai a barbadeshi da sinadaran dandano asashi a fridge a barshi yakwana har dandano ya hade a jikinshi, sai a dauko asa a fryer(abungashi).
Yanayi
Cooksnaps
Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!
Wanda aka rubuta daga
Similar Recipes

Dankali, plantain da kwai


Soyayyen dankali, kwai da plantain


Dankali hausa da dankali tarawa da miyar Albasa


Dankali da kwai


Soyayyen kwai da plantain


Coleslaw da dankali me kaza


Doya, plantain da kaza


Chips da kwai


Chips Mai corn flour


Dafadukar Indomie da Dankali


Soyayyen dankali da kwai


Dafaffen dankali me sauce da kaza


Soyayyen dankali da kaza


Plantain da kwai


Soyayyen dankali da plantain food folio


Soyayyen dankali da kwai


Faten dankali da kwai


Dankali da chicken wings hade da chapman


Soyayyan dankali d plantain & egg


Soyayyen dankali da kwai


Soyayyan dankali d plantain


Soyayyiyar kaza me hadi


Plantain da wake


Soyayya dankali da plantain


Dankali da kwai


Dankali da kwai


Gassar kaza da dankali


Indomie da plantain da naman kaza


Hadin dankali da naman kaza


Gashashiyar kaza

sharhai (4)