Soyayyiyar kaza me hadi

Afrah's kitchen
Afrah's kitchen @Afrah123
Kano

Wannan hadin na musamman ne

Soyayyiyar kaza me hadi

Masu dafa abinci 5 suna shirin yin wannan

Wannan hadin na musamman ne

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Kaza
  2. Kayan kamshi
  3. Albasa
  4. Yaji
  5. Nono Mara tsami

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Zaki wanke kaza ki tsaneta ki zuba nono a roba da maggi,kayan kamshi,mai, yaji ki juya sosae sannan ki tsoma kazarki aciki ki jujjuya koina yasamu. Zaki barta tayi awa uku ko hudu saboda ta jiku sosae.

  2. 2

    Ki soya mai sannan ki soyata. Aci lafiya.

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Afrah's kitchen
rannar
Kano
cooking is my fav
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes