Soyayyen dankali da plantain food folio

habiba aliyu
habiba aliyu @cook_16757382
Sokoto State

food folio Wannan had in a akwai dadi sosai musamman inkin hada da yaji

Soyayyen dankali da plantain food folio

food folio Wannan had in a akwai dadi sosai musamman inkin hada da yaji

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Bayan kin fere dankalinki saiki Dora mai a wuta in yayi zafi saiki Sama dankalinki gishiri sai kizuba ki soya daganan itama plantain din saiki bareta ki yanka inkin kwashe dankali saiki zuba ta kiyita motsawa kar gefe daya yayi baki bayan kin gama kisa a gwagwa ta tsane mai shikenan

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
habiba aliyu
habiba aliyu @cook_16757382
rannar
Sokoto State

sharhai

Similar Recipes