Pankasau me tarugu

Ummi Tee
Ummi Tee @Ummitunau
Sokoto

Me gida nason pankasau shi yasa nakanyi mishi dan jin dadinshi

Kara karantawa
Gyara girkin
See report
Tura

Kayan aiki

awa 2mintuna
6 yawan abinchi
  1. Kofingarin alkama 5
  2. Yis chokali 1 babba
  3. 1Mai kwalba
  4. Albasa matsakai ciya
  5. Tarugu
  6. Gishiri yadda kikeso

Umarnin dafa abinci

awa 2mintuna
  1. 1

    Ki zuba kofi 5 na filawa cikin roba me marfi ki zuba yeast da sugar ki kwaba da kauri

  2. 2

    Idan ya taso ki buga sosai sannan ki aza mai bisa wuta yayi zafi ki yanka albasa da jajjagen tarugu ki
    zuba

  3. 3

    Kisamu plate ki shafe ta da mai daga waje sannan ki wanke hannin ki da ruwa ki debo kadan ki zuba bayan plate din

  4. 4

    Sannan ki dan huda saman 2 ko 3 ko ma daya sanna ki juya ki sa ciki mai me zafi ki soya duka gefen biyu

  5. 5

    Idan ya soyu zakiga ya fara ja daga gefe se kinayi kina juyawa har yayi

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan

sharhai (2)

Hufaz Snacks And More
Hufaz Snacks And More @f0803602
Ah gaskiya kam zeyi dadi wllh Raina ya biya

Wanda aka rubuta daga

Ummi Tee
Ummi Tee @Ummitunau
rannar
Sokoto

Similar Recipes