Algaragin alkama

ummu tareeq
ummu tareeq @UMTR

Wannan algaragin kamshinsa kadai iyasa yasa mutum santu

Algaragin alkama

Masu dafa abinci 100+ sun ziyarci wannan girkin

Wannan algaragin kamshinsa kadai iyasa yasa mutum santu

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

1hr
6-8 yawan abinchi
  1. Alkama nikakka kilo guda
  2. Yis chokali guda
  3. Sugar chokali biyu
  4. Mai kadan
  5. Gishiri kadan
  6. Yogurt kufi guda

Umarnin dafa abinci

1hr
  1. 1

    Dafarko Zaki tanadi duk kayan Dana lussafa,sannan kizuba alkama akwanon kwabinki kizuba yis,da sugar da Mai kadan da yogurt,daruwa kadan ki kwaba

  2. 2

    Ki kwaba kirufe yatashi

  3. 3

    Sannan kisa Mai kasko inyayi zafi kifara suya

  4. 4

    Sannan kijuya kisa mataci man yafita

  5. 5

    Sannan kisa amazubi

  6. 6

    Allah ya amintar da hannayenmu nagode

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
ummu tareeq
rannar
Agaskiya inason girki ,girki yayi kunsanfa akwai mata akwai muna .............😂😂💃Ina amfani kwaliyya ciki Bai cikaba ,😂😂😂
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes