Umarnin dafa abinci
- 1
Da farko zaki samu kwano,ki tankade fulawar ki a ciki sannan ki barbarda gishiri ki yamutse
- 2
Sai ki zuba ruwa ki kwaba,
- 3
Sae ki barbada fulawar ki saman chopping board sae ki raba fuluwar ki gida biyar ko shida,sae kisa hannu ki bubbuda shi da hannu
- 4
Sae ki shafa mai ki barbada fulawa,sannan ki sake tattaba shi girman na farkon da kika yi
- 5
Ki aza shi saman na farkon da kika yi,shima ki shafa mashi mai ki barbada flour,haka zaki dinga yi har ki gama
- 6
Sannan kisa rolling pin ki Buda shi kar yayi fele fele da yawa,idan yy hkn baze baki hadin kai ba wajen debe wraps din,sannan ki aza pan dinkiii,ko marhin tukunya,nidae nyi using da marhin tukunya,ki aza wannan fulawar ki da kika fadada,kina yi kina juya ta har zaki ga ta fara rarrabuwa sannan ki sauke
- 7
- 8
Sannan ki daidaita ƙarshen ki fidda shape din triangle.
Glue:Zaki zuba flour a kwano sannan ki zuba ruwa ki kwaba shi da kauri - 9
Ki tafasa naman ki da kayan kamshi dana dandano ki yanka albasa idan y tafasa sae ki sauke ki zuba a turmi ki daka idan y daku sannan kisa hannu ki kara bubbuda shi,ki zuba mai a tukunya sannan ki yanka albasa sannan ki zuba tarugu,ki soya shi sama sama,sannan ki zuba naman ki ki ynka albasa ki sa Maggi Koda lkololo daya ne sannan ki soya su duka kada ki bari ya soyu sosae
- 10
Sannan ki zuba a cikin wannan wraps da kika yi ki shafa glue sannan idan kika gama sae ki soya su.
na manta ban dauki hoton yadda ake folding samosa ba but insha Allah zanyi posting yadda ake folding din ta
- 11
- 12
WOW 🤩
- 13
- 14
Cooksnaps
Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!
Similar Recipes
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
Samosa
# katsina .inason samosa sosai nida mijina inyaji nama yana Dadi sosai Kuma inayin nasaidawa ko biki ko suna . Hauwah Murtala Kanada -
-
-
-
-
-
-
-
-
Samosa
Shekaru 20 baya da suka wuce, bamusan samosa ba qasar Hausa. Amma yanzu ta zame muna jiki, ga Dadi ga qarin qarhi da lahiya a jiki. Yara da manya duk suna sonta. Walies Cuisine -
-
Samosa
Nakasance inason samosa arayuwata sbd aduk lkcin da zanyisa ina tuna da ummata don itama tana sonshi sosai TEEGANA'S KITCHEN (FATIMABABAGANA) -
Samosa
Inason samosa sosai sbd mai house yana son and koda kayi baki zaka iya fita kunya baki aixah's Cuisine -
-
Samosa sheet
Wannan samosa sheet na dough yana da dadi sosai kuma shine idan kayi yakeyin crispy aeeysha snacks nd More -
-
-
-
-
-
More Recipes
sharhai (2)