Kayan aiki

1hr
5 yawan abinchi
  1. Kayan miya
  2. Alayyahu
  3. Gyada
  4. Man gyada
  5. Dafafen Nama
  6. Maggi
  7. Gishiri
  8. Tafarnuwada citta
  9. Curry
  10. Daddawa

Umarnin dafa abinci

1hr
  1. 1

    Zaa zuba Mai da kayan miya sai a soya su

  2. 2

    Da sun kusa soyuwa zaa zuba curry, citta da tafarnuwa

  3. 3

    In sun soyu sai a zuba ruwa, daddawa, Maggi, gishiri da gyada

  4. 4

    In ya tafasa sai a zuba Dafafen Nama a barshi har gyadan ta dahu

  5. 5

    In ta dahu sai a zuba Alayyahu ya sulala na mintuna kadan

  6. 6

    Shikenan miyar Alayyahu ta kammala 😋

Yanayi

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan

sharhai

Wanda aka rubuta daga

Ummi Tee
Ummi Tee @Ummitunau
rannar
Sokoto

Similar Recipes