Miyar gyada

Masu dafa abinci 100+ sun ziyarci wannan girkin
Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Ki saka mai a tukunya, ki saka albasa y soyu,sai ki saka kayan miya,idan sun soya sai ki zuba dakakkiyar gyada a ciki ki motsa

  2. 2

    Ki yi sanwa ki zuba magi,da dakakken yaji,citta, kanin fari,diyan miya sai daddawa da tafarnuwa,ki daka duka kisa, sai ki rufe.

  3. 3

    Idan ta kusa dafuwa sai ki yanka alayyahu ki saka,sami su ida dafuwa tare.

  4. 4

    Idan tayi ki sauke,sai ki ci da tuwo

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Fatima muh'd bello
Fatima muh'd bello @bakerstreat
rannar
Sokoto
cooking is my passion
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes