Umarnin dafa abinci
- 1
Na tafasa nama,tarugu daya,Rabin albasa da maggi na 20mnt na sauke
- 2
Na Dora tukunya na zuba manja na yanka albasa suka soyu nasa blending Dina na rufe ya soyu
- 3
Saina kwaba egusi na zuba na rufe ban juya ba saida ya dahu na murmushe shi na zuba nama da ruwan shi
- 4
Na yanka Alayyahu na wanke shi da gishiri na zuba
- 5
Nasa kayan yaji da maggi na rufe ta dahu na kwashe naci tuwo na 😋😋😋😋
- 6
Zyeee m@l@mi's kitchen
S@NW@ ADON M@T@ GROUP
Dan girman Allah kada ayimun editing 🙏
Keywords
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/16631608






sharhai (2)