Dambun Naman Chicken 😉 😋

Mum Aaareef’s Kitchen 👩‍🍳
Mum Aaareef’s Kitchen 👩‍🍳 @Hh08138400
Zaria, Kaduna, Najeriya

Akwia Kara lfy d kuma dadi abaki
Yummy yummy 🤤

Dambun Naman Chicken 😉 😋

Akwia Kara lfy d kuma dadi abaki
Yummy yummy 🤤

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

Awa 3mintuna
  1. Kaza Guda 1 ya danganta d yawan yadda zakiyi
  2. Kayan miya wato tarugu albasa d kayan kamshi
  3. Sinadaran girki
  4. Mai na suya isahshae
  5. Onga classic & stew
  6. Curry thyme and mixed spice + Jollop rice spices

Umarnin dafa abinci

Awa 3mintuna
  1. 1

    Da farko na wanke kazata na saka a tukunya tareda Ruwa isashhse na zuba komai d na lissafo a sama

  2. 2

    Amma fa Kada ki jajjga kayan miyar duka a haka zaki sakata Harda yayan

  3. 3

    Ki barta tayi ta yi sosai kinayi kina dubawa idan bata fara farfasa kanta ba Sai kina Riga Kara Ruwa idan ruwar babu

  4. 4

    Haka zakiyi har Sai kinga ta sabule zaki iya bambamta kashi d tsoka

  5. 5

    Sannan Saiki cire kasusuwan ki maida Ruwa ki barta ta cigaba daga inda aka tsaya

  6. 6

    Idan kinga ta yi tafara fidda Zare Tohm aiki yayi

  7. 7

    Ki dauko turmi d tabarya kiyita dakawa har Sai ya daku har Sai kingama
    Saiki sa mai ishashe a tukunyarki kinayi kina zubawa kina soyawa Amma fa karki tashi agun Kada y kone kinayi kina juywa in mai yayi kasa Saiki kara

  8. 8

    Zakiga yayi haka

  9. 9

    Alamun yafara yi kenan

  10. 10

    Haka ya fara tsatso man d kk sa

  11. 11

    Alhamdulillah gayinan ya soyu Saiki kwashe kisa

  12. 12

    A abun tata tareda collender a kasan, Saiki sama masher kina rika matse man

  13. 13

    Done & Dusted abun Sai wanda ya chi alquraan 😋

  14. 14
  15. 15
  16. 16

    Don Allah achi gaba d following Ina 🙏🏼 Banda followers 😢 i lots all of my Followers..

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Mum Aaareef’s Kitchen 👩‍🍳
rannar
Zaria, Kaduna, Najeriya

Similar Recipes