Dambun Nama

Mum Aaareef
Mum Aaareef @cook_17475778
Portharcourt/Zaria

Wanna dambu tai dadi ga Laushi.. Cookpad Allah yasaka d alkhr...#NamanSallah

Dambun Nama

Wanna dambu tai dadi ga Laushi.. Cookpad Allah yasaka d alkhr...#NamanSallah

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Nama
  2. Nama
  3. Kayan kamshi
  4. Kayan kamshi
  5. Sinadarin dandano
  6. Sinadarin dandano
  7. Kayan miya kadan
  8. Kayan miya kadan
  9. Mai na suya
  10. Mai na suya
  11. Albasa
  12. Albasa
  13. Maggy+ spices
  14. Maggy+ spices

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Ki wanke nama kisata atukunya tareda kayan kamshi da sinadarin dandano, albasa da maggi dakuma Spices ki rufe taita dahuwa, kinayi kina kara rua, kinayi kina dubawa, idan yayi saiki tukeshi d muciya

  2. 2

    Sanna ki sama turmi ki jajjaga kayan miya traeda wannan tukakken nama kinayi kina kara dakawa har kigama, kamar yadda kk gani

  3. 3
  4. 4
  5. 5
  6. 6
  7. 7
Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Mum Aaareef
Mum Aaareef @cook_17475778
rannar
Portharcourt/Zaria
Kitchen Is My Pride & My Happiness
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes