Kosan wake

hafsat wasagu
hafsat wasagu @Wasagu03
Sokoto

#Omn,,,, inada wannan waken ya dade ajiye tsawon watanni uku sae ynx nace bari in juyeahi inyi kosae

Kosan wake

Masu dafa abinci 100+ sun ziyarci wannan girkin

#Omn,,,, inada wannan waken ya dade ajiye tsawon watanni uku sae ynx nace bari in juyeahi inyi kosae

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Zaki surfa wakenki ki wankeshi ki rage daga fatar waken sabida yanada nashi amfani ajiki,

  2. 2

    Sae ki wanke tarugu ki cire mai hanci ki yanka albasa ki wanketa

  3. 3

    Sae zuba cikin wankakken wakenki ki wada tafarnuwa kwatanci ki xuba,

  4. 4

    Sae ki kawo citta kadan ki saka sae akai niqa

  5. 5

    Sae ki saka gishiri da farin maggi a tsakar bugun waken kenan sae kin fara bugawa

  6. 6

    Sannan sae ki tsaya ki xuba su sae ki cigaba da bugh, sae ki sami cokali madaidaici ki fara nasawa acikin manki da ya fara xafi

  7. 7

    Akula banda cika wuta sabida ciki ya samu ya soyu zakiga kina sakashi cikin mai yanayi kamar fanke,,,, Aci dadi lfy😋😋

  8. 8

    Zakiga niqan beyi haskeba daga fatan wakenda aka bar mai ne aciki, so kar adamu, lafiya uwar jiki

  9. 9

    In akwawo hajiya xaki bugashi sosae da sosae don kosae yaji bugu shine kosae,

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
hafsat wasagu
hafsat wasagu @Wasagu03
rannar
Sokoto
Food loverchemist
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes