Soyayyen kifi

Umman amir and minaal
Umman amir and minaal @cook_16331553

Ansiyo muna kifi kuma banda firjin shine nace bari in soya abina

Soyayyen kifi

Ansiyo muna kifi kuma banda firjin shine nace bari in soya abina

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Kifi uki
  2. mai
  3. albasa
  4. gishiri

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Ki wanke kifinki ki gyarashi da kyau saikisa a kwando ki barbada gishiri

  2. 2

    Saiki dora mai a wuta idan yayi zafi kisa albasa kadan

  3. 3

    Saikisa kifinki ki soya shikenan

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Umman amir and minaal
Umman amir and minaal @cook_16331553
rannar

sharhai

Similar Recipes