Kosai

habiba aliyu
habiba aliyu @cook_16757382
Sokoto State

ktchenhuntchallange

Kosai

ktchenhuntchallange

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Wake
  2. Kwai
  3. Tattasai da tarugu
  4. Albasa
  5. Maggi fari
  6. Gishiri
  7. Mai
  8. Tafarnuwa

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Da farko ki surfa wake ki wanke ki jika ki gyara kayan miya kisa a waken da tafarnuwa ki bada a markado miki bayan an markado saiki zuba magi fari da gishiri kisa kwai guda biyu saiki buga sosai saiki Dora mai a fryn pan idan yayi zafi saiki kama sawa idan yayi xafi saiki kama soyawa inyayi saiki kwashe

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
habiba aliyu
habiba aliyu @cook_16757382
rannar
Sokoto State

sharhai

Similar Recipes