Wainar Alkama

Hibbah
Hibbah @ummuhabiba
Abuja

Alkama is known as wheat in English language
And it also safe for diabetic patient
Love it guys 💃

Wainar Alkama

Masu dafa abinci 5 suna shirin yin wannan

Alkama is known as wheat in English language
And it also safe for diabetic patient
Love it guys 💃

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

1 hour
2 servings
  1. Wheat flour
  2. Water 💦
  3. Baking powder
  4. Yest
  5. Onion 🧅
  6. Sugar or honey 🍯
  7. Pinchsalt 🧂

Umarnin dafa abinci

1 hour
  1. 1

    Zaki Yi adding 2 cups of wheat🌾 flour a bowl 🥣

  2. 2

    Sai ki sa baking powder,yest, sugar or honey, pinch of salt, sakiyi slicing onion dinki ki zuba

  3. 3

    Add in your water ki kwana shi ya Dan kauri Kuma karya Yi ruwa

  4. 4

    Sai kibar shi ya tashi sai for 30 minutes or less depending on how active your yest is🤞

  5. 5

    Sai ki sa tandar akan wuta idan yayi Zafi ki saka Mai sa ki fara Toya ma har ki gama

  6. 6

    Zaki Yi ci da kowa ni irin Miya ni dai nayi pairing nawa da salak,garin kuli,Mai,albasa da Kuma tomato sai na Yi sprinkling Maggie.

  7. 7

    Yummy 😋😋😋😋

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Hibbah
Hibbah @ummuhabiba
rannar
Abuja

sharhai

Similar Recipes