Kayan aiki

5min
1 people
  1. Slicebread 4
  2. 2Egg
  3. Salt optional
  4. Oil

Umarnin dafa abinci

5min
  1. 1

    Nafasa eggs nasa salt kadan na kada shi sosai nakawo bread nasaka cikin ruwan egg din nasa fan a wuta na diga oil kadan kaman xan gasa nasa bread dina yayi najuya dayan side din shima

  2. 2

    Shikenan aci dadi lfy naci nawa tareda shayi😋

Yanayi

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan

Wanda aka rubuta daga

Narnet Kitchen
Narnet Kitchen @Ayshabamally11
rannar
Zaria,kaduna State
cooking is ma favourite
Kara karantawa

Similar Recipes

More Recommended Recipes