Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Awara
  2. 2Kwai
  3. Tafarnuwa
  4. Albasa me lawashi
  5. Attaruhu
  6. Mai

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Zaki yanka Awara yadda kikeso sannan ki barbada mata maggi saa onga ki rufe yayi kamar minti talatin

  2. 2

    Ki fasa Kwai ki yanka albasa ki jajjaga attaruhu ki zuba ki saka tafarnuwa ki kadashi. Wannan Kwai baya bukatar maggi ko gishiri

  3. 3

    Ki zuba mai kisa albasa ki soyashi Sannan ki rika daukar Awara kina tsomawa a ruwan Kwai Sannan ki saka a mai ki tabbata yayi zafi sosae.

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Afrah's kitchen
rannar
Kano
cooking is my fav
Kara karantawa

Similar Recipes