Awara mai sauce

Hannatu Nura Gwadabe
Hannatu Nura Gwadabe @Umcy1997
Kano

Ma koyi wnn girki a cookpad kano authors group yana da dadi sosai#girkidayabishiyadaya

Awara mai sauce

Ma koyi wnn girki a cookpad kano authors group yana da dadi sosai#girkidayabishiyadaya

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Zaki soya awararki kar ta soyu sosai sai ki kwashe gefe guda km kin jajjaga attaruhu kin yanka albasa tattasai kore da ja if kina son veggies zaki iya sawa kamar karas da koren wake saiki sa mai a pan ki soya kayan miya kisa seasoning da garlic yy kmr sauce sai ki juye awarar nan ki juya sosai ko ena ya samu kayan hadi..aci dadi lfy

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Hannatu Nura Gwadabe
rannar
Kano
Ina matuqar son girki
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes