Miyar manja

Zee's Kitchen
Zee's Kitchen @z1212
Kano State

Wannan hadin yayi Dadi ba Karya

Miyar manja

Wannan hadin yayi Dadi ba Karya

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Manja
  2. Attaruhu
  3. Albasa
  4. Tumatir
  5. Tattasae
  6. Kayan dandano
  7. spices
  8. Curry

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Na gyara kyn Miya ta nayi grating na yanka albasa

  2. 2

    Na xuba manja a tukunya yy zafi sae n zuba kyn Miya na barta ta soyu

  3. 3

    Sae na zuba kyn dandano da curry da spices n juya sosae n rufe na rage wuta manta y fito

  4. 4

    Done

  5. 5

    Naci shinkafa da wake da salat

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Zee's Kitchen
rannar
Kano State
Ina son girki fiye d komae a aikin gida
Kara karantawa

sharhai (2)

Similar Recipes