Soyayyan dankalin hausa d miyar albasa

Zee's Kitchen
Zee's Kitchen @z1212
Kano State

Edan ka cika huta to baya dahuwa sae dae y soyu y bushe

Soyayyan dankalin hausa d miyar albasa

Mai dafa abinci 1 yana shirin yin wannan

Edan ka cika huta to baya dahuwa sae dae y soyu y bushe

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Dankali
  2. Mai
  3. Albasa
  4. Tumatir
  5. Attaruhu
  6. Tattasae
  7. Maggi
  8. Curry

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Ki feraye dankalin ki ki yanka shape din d kk so sae ki dora mae a wuta yy xafi sae ki xuba dankalin nan ki barshi y soyu

  2. 2

    Edan yy sae ki kwashe ki xuba a Abu Me tsafta

  3. 3

    Ki yanka albasa,tumatir da tattasae Kore ko ja ki jajjaga atturuhu ki dora Mai a kasko yy xafi sae ki juye kayan miyar nan ki barsu su dan soyu sama2 kar su kone sae ki kawo su Maggi dasu onga d curry d duk abinda kk bukata ki xuba ki juya sae ki barshi n danlokaci kadan sae ki kwashe aci da wannan dankalin

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Zee's Kitchen
rannar
Kano State
Ina son girki fiye d komae a aikin gida
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes