Alala da manja

Maryam Abubakar
Maryam Abubakar @maryam_3445
Kaduna State

Alala da manja da yaji akwai dadi matuka😋

Alala da manja

Masu dafa abinci 100+ sun ziyarci wannan girkin

Alala da manja da yaji akwai dadi matuka😋

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Zaki surfa waken ki,ki wanke ki gyara shi tsab

  2. 2

    Bayan kin gyara sai ki gyara tarugu, tattasae,albasa ki zuba ki kai markade

  3. 3

    Bayan an markado sai ki zuba Maggi, gishiri, spices

  4. 4

    Kiyi tasting idan komai yaji sai ki kulla a leda ko kisa a gwangwani

  5. 5

    Bayan kin kulla dama kin sa ruwan ki a saman wuta sai ki zuba daurarren alalan ki ki barshi ya dahu

  6. 6

    Idan ya dahu sai ki kwashe,sai kisa manja a tukunya kisa albasa ki soya shknn sai Ci

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Maryam Abubakar
Maryam Abubakar @maryam_3445
rannar
Kaduna State
Ina da ayyuka sosae Amma ako yaushe Ina matukar son dafa abinci da baking,shiyasa nake jin dadi idan na samu wata hanya ta koyan abinci.
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes