Samosa filling

Zee's Kitchen
Zee's Kitchen @z1212
Kano State

Nayi wannan hadin ne a samosan d aka sa order n 50 pieces#GWSANTYJAMI

Samosa filling

Nayi wannan hadin ne a samosan d aka sa order n 50 pieces#GWSANTYJAMI

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Nama
  2. Albasa
  3. Attaruhu
  4. Koren tattasae
  5. Karas
  6. Kyn dandano
  7. Kyn kamshi
  8. Curry

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Da farko n Sami tsokar nama zalla na wanke ta n daka a turmi sae n xuba a tunkunya nasa kyn kamshi d Maggi n tanana byn y tananu n sauke n sake dakawa

  2. 2

    Sae n yanka albasa na yoga karas n hada d Naman n mayar Kan wuta nasa Roman nama kadan n barshi su karas din suka nuna sae nasa kyn dandano da curry d kyn kamshi n juya n yanka Koren tattasae n xuba n juya minti kdn n sauke

  3. 3

    N dauko sheets Dina n nada

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Zee's Kitchen
rannar
Kano State
Ina son girki fiye d komae a aikin gida
Kara karantawa

Similar Recipes