Vegetables soup/miyan allayyaho

HAJJA-ZEE Kitchen
HAJJA-ZEE Kitchen @hajjazee3657

Vegetables soup/miyan allayyaho

Masu dafa abinci 100+ sun ziyarci wannan girkin
Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

15min
2 yawan abinchi
  1. Allayyaho 50 naira
  2. 7Tumatir
  3. 3Attarigu
  4. 1Albasa
  5. 3Maggi
  6. 1Onga
  7. Kanwa/baking powder
  8. Mangyda
  9. Citta karami

Umarnin dafa abinci

15min
  1. 1

    Dafarko ki gyara allayyaho sannan ki zuba ruwan zafi akai ki rufe ki ajiye n tsawan minti 3

  2. 2

    Already kinyi blending tumatir albasa da attarigu
    Ki daura Mai idan yyi zafi seki zuba albasa ki soya sama sama

  3. 3

    Ki dauko kayan miyan ki ki zuba sannan kisa kanwa/ baking powder sbd tsamin tumatir
    Ki barshi y Dan nuna kadan
    Seki zuba ruwa Dede bame yawa ba sbd Kar miyan yayi ruwa ruwa

  4. 4

    Kisa Maggi da onga da sauran kayan kamshin d kike bukata
    Already kin tsame allayyahon ki acikin ruwan zafin ki yayyanka ki wanke
    Idan Kinga tumatir din y nuna seki zuba allayyahon
    Ki gauraya ki barshi y karasa nuna

  5. 5

    Idan ya nuna seki sauke
    Zaki iya ci da duk tuwan da kikeso
    Nide naci nawa da masan shinkafa
    Aci dadi lfy 😋

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
HAJJA-ZEE Kitchen
HAJJA-ZEE Kitchen @hajjazee3657
rannar
I really love cooking,baking and more 🥰😍
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes