Butter rice with egg

Asma'u Muneer
Asma'u Muneer @Asmeey19

Wannan girki,girkine Mai dadi da qamshi da testing Mai dadi,ku gwadashi Dan ku tabbatar.

Butter rice with egg

Masu dafa abinci 2 suna shirin yin wannan

Wannan girki,girkine Mai dadi da qamshi da testing Mai dadi,ku gwadashi Dan ku tabbatar.

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

1hr
mutun 7 yawan abinchi
  1. Shinkafa gwangwani 8
  2. 7Kwai(egg) guda
  3. Butter
  4. Food color
  5. Citta kadan
  6. Girfa kadan

Umarnin dafa abinci

1hr
  1. 1

    Da farko xaki Dora ruwa a tukunya ya tafasa sannan ki xuba shinkafar da kika wanke a ciki,sannan ki xuba food color kadan a ciki.

  2. 2

    Zaki dafata Rabin dahuwa sannan ki tsaneta a kwando

  3. 3

    Xaki samu bowl ki kada kwai aciki ki xuba kayan qamshi a ciki sannan ki Dora pan dinki Akai ki juye hadin Kwan ki cigaba da motsawa har yayi

  4. 4

    Sannan sai ki Dora tukunyar ki a wuta ki xuba butter da citta,girfa kadan sannan ki juya hadin kwanki a ciki

  5. 5

    Sannan ki kawo shinkafarki ki juye ki motsata ta hade sannan kisa ruwan dumi kadan ki rufe tukunyar har abincinki ya Ida nuna.
    Zaki iya serving shinkafar ki da source din wake kamar yanda nayi.

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Asma'u Muneer
Asma'u Muneer @Asmeey19
rannar

sharhai

Similar Recipes