Wainan shinkafa da spaghetti

ummu tareeq
ummu tareeq @UMTR

Masha Allah ku Yi wannan nan gaskiya tayi ga laushi

Wainan shinkafa da spaghetti

Masha Allah ku Yi wannan nan gaskiya tayi ga laushi

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

2hr
6-8 yawan abinc
  1. Farar shinkafa kilo guda 1kilo
  2. Taliya kufi biyu 2
  3. Mai kufi guda ruwa daidai bukata
  4. Gishiri kadan,
  5. sugar cokali hudu 4
  6. Yogurt lita guda 1ltr
  7. ,Albasa babba guda 1
  8. chokaliBaking powder karamin
  9. Yis chokali guda da rabi,
  10. baking soda kadan

Umarnin dafa abinci

2hr
  1. 1

    Da farko Zaki wanke shinkafarki kijika tayi awa ukku,sannan ki dafa taliya kaman haka

  2. 2

    Sannan ki markadasu tare da taliyar da yogurt da yis

  3. 3

    Sannan kisa sugar da gishiri kiyanka Albasa kizuba sannan kirufe ki bashi Wani lokaci yajika kaman awa guda insha Allah indai yis dinki yanada kyau zai tashi

  4. 4

    Sannan kisa baking powder da baking soda kada ki juya

  5. 5

    Sannan ki sa tanda awuta kisa Mai kifara suya

  6. 6

    Sannan kirufe tasoyu ki juya

  7. 7

    Sannan ki kwashe kisa Aflat

  8. 8

    Allah ya amintar da hannayenmu Aci lafiya nagode

Gyara girkin
See report
Tura
Cook Today
ummu tareeq
rannar
Agaskiya inason girki ,girki yayi kunsanfa akwai mata akwai muna .............😂😂💃Ina amfani kwaliyya ciki Bai cikaba ,😂😂😂
Kara karantawa

sharhai (2)

Similar Recipes