Faten wake

ZeeBDeen
ZeeBDeen @ZeeBDeen

Girki ne na gargajiya, ga dadi ga karin lafiya

Faten wake

Girki ne na gargajiya, ga dadi ga karin lafiya

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

hr 1mintuna
2 yawan abinchi
  1. Wake cup 2
  2. Tatasai
  3. Tarugu
  4. Albasa
  5. Alayahu
  6. Maggi da gishiri
  7. Man ja

Umarnin dafa abinci

hr 1mintuna
  1. 1

    Farka zaa gyara wake a tafasa

  2. 2

    Sai a gyara kayan miya a jajjaga su a soya da man ja, in sun soyu a zuba ruwa da su Maggi da kayan kamshi

  3. 3

    Idan ya tafasa sai a zuba waken nan a rufe ya Ida dahuwa sai a gyara alayahu a zuba

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
ZeeBDeen
ZeeBDeen @ZeeBDeen
rannar

Similar Recipes