Soya milk

Masu dafa abinci 5 suna shirin yin wannan
Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Waken suya
  2. Ruwa
  3. Sugar
  4. Cloves,
  5. ginger,
  6. mint leaves,
  7. zuman shayi,
  8. lemon grass,
  9. kimba
  10. Milk,
  11. milk flavour and vanilla flavour

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Zaki jika waken ki ya jika sosai
    Sai a nika
    Sannan a tace a fitar da dussan

  2. 2

    Daganan sai a daura a tukunya asa wuta kadan nidai nayi using rice cooker na dafa nawa,

  3. 3

    Sai a saka kayan kamshi abar shi ya tafasa amma sai an lura Dan yana bori

  4. 4

    Sai a sake tacewa

  5. 5

    Za'a iya saka kankara asha nan take ko a saka a fridge

  6. 6

    Bayan ta fasa sai a tace shi a zuba sugar,madarar gongo,flavours a juya da kyau

  7. 7

    Sai randa zaa sha kawai asamu gora ko container mai murfi a ajiye a fridge to insha Allah zai fi sati bai canza ba

  8. 8

    Note: gamai so ya ajiyeshi na tsawon lokaci kamar sama da kwana 2 to kada a saka sugar milk,flavour

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Kabiru Nuwaila sani
rannar

sharhai

Similar Recipes