Mint lemonade

Maman jaafar(khairan)
Maman jaafar(khairan) @jaafar

#ramadansadaka simple and refreshing

Mint lemonade

Masu dafa abinci 2 suna shirin yin wannan

#ramadansadaka simple and refreshing

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. 1 cupmint leaves
  2. 1ginger
  3. 2lemon
  4. 1tablespoon sugar
  5. Water

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Zaki samu mint dinki(naanaa) kisa a blender da ginger ki zuba ruwa

  2. 2

    Kiyi blending sosai seki tace ki matse lemon tsami a ciki

  3. 3

    Kisa sugar kisa a fridge yayi sanyi

  4. 4

    Ko kuma ki dawko glass cup kisa mint leave da lemon a ciki kisa ice sai ki zuba juice din aciki

  5. 5

    Gashina refreshing

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Maman jaafar(khairan)
rannar

sharhai

Similar Recipes