Raspberry and Apple juice

Maman jaafar(khairan)
Maman jaafar(khairan) @jaafar
Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. 3apples
  2. 1 cupraspberry
  3. Mint leaves
  4. 2lemon
  5. 1/4 cupsugar

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Ki wanke su fruits dinki kisa a blender ki zuba ruwa kiyi blending

  2. 2

    Ki tace kisa lemun tsami da sugar

  3. 3

    Kisa a fridge yayi sanyi ko kisa ice

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Maman jaafar(khairan)
rannar

Similar Recipes