Faten dankalin hausa

Zyeee Malami
Zyeee Malami @momSarahh

Faten dankalin hausa

Mai dafa abinci 1 yana shirin yin wannan
Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

30mnt
mutum biyu
  1. Dankalin hausa manya manya biyu
  2. Grean peas & carrot
  3. Ganyeko wane iri
  4. Maggi hudu
  5. Tattasai biyar
  6. Tarugu biyu
  7. Tomato biyu
  8. Albasa daya
  9. Manja kadan
  10. Spices da curry

Umarnin dafa abinci

30mnt
  1. 1
  2. 2
  3. 3
  4. 4

    Kihere dankalin ki kisa a ruwa

  5. 5

    Kiyi blending kayan miyar ki barzo saiki Dora tukunya kisa Mai kiyanka albasa idan ta soyu saiki zuba nikar ki

  6. 6

    Idan ya soyu saiki Yi sanwa ki rufe su tafasa saiki sa dankalin ki, maggi da komai da komai

  7. 7

    Ki rufe yadahu saiki Dan jujjuya ki sauke shikenan 😋

  8. 8

    Note :
    Dankalin hausa bayason ruwa da yawa sbd baida karfi
    Amma idan kinason shi da Romo Romo kmr nawa Zaki iya sa wa

  9. 9

    Ganye nayi amfani da lawashi idan kinada Alayyahu,zogala ko ugu duk Zaki iya sawa

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Zyeee Malami
Zyeee Malami @momSarahh
rannar
Ni chef 👩‍🍳 ce idan akace kitchen toh banagajiya da girki ina kaunar naga ina sarrafa flour da girki na gargajiya sosai 💃girki shine abunda bana gajiyawa dashi
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes