Dafadukan taliya da kayan lambu

Zyeee Malami
Zyeee Malami @momSarahh

Dafadukan taliya da kayan lambu

Masu dafa abinci 100+ sun ziyarci wannan girkin
Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Taliya Rabin leda
  2. Wake cikin hannu biyu
  3. Tattasai daya,tarugu biyu, tomato daya da albasa
  4. Maggi uku da gishiri kadan
  5. Manja
  6. Curry
  7. Carrot, cucumber da cabbage

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Ki jajjaga kayan Miya ki Dora tukunya kisa Mai kiyanka albasa kibari ta soyu

  2. 2

    Saiki zuba jajjagen kisoya sama sama saikiyi sanwa kibari su tafasa

  3. 3

    Ki wanke wake kizuba kibari ya dahu na 10mnt saiki sa taliya

  4. 4

    Idan kikaga sun dauko dahuwa saiki sa curry,maggi da gishiri ki rufe sai ruwan sunyi yadda kikeso saiki zuba su carrot naki ki kashe wutar zafin abinci zai dafa su

  5. 5

    Note;
    Ni bana saka maggi a jollop sai ta dahu ruwan sunkusa tsotsewa sbd idan kikasa maggi Kuma girkin ki na Neman Karin ruwa toh abincin ki salabcewa zaiyi

  6. 6

    Haka carrot saina gama girki nakeso nasa shi sbd banason inacin carrot a girki ya dafe balanta cucumber da cabbage duka suma tiriri na girki na dafa Maka su

  7. 7

    Idan kina bukatar carrot yadahu saiki sa a dahuwar ki basai kinzo karshe ba

  8. 8

    Ngd

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Zyeee Malami
Zyeee Malami @momSarahh
rannar
Ni chef 👩‍🍳 ce idan akace kitchen toh banagajiya da girki ina kaunar naga ina sarrafa flour da girki na gargajiya sosai 💃girki shine abunda bana gajiyawa dashi
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes