CookpadCookpad
Bako
Register or Log In
Save and create recipes, send cooksnaps and more
  • Search
  • Challenges
  • FAQ
  • Send Feedback
  • Region
  • Your Collection
Your Collection
To start creating your recipe library, please register or login.
Dankalin hausa mai qayau qayau
Adana girki don samun shi daga baya.
  • Kara Cooksnap
  • Add to folders
  • Buga
  • Tura
    • An kwafa!
    • Email
    • Facebook
    • Nashi da shi
    • Twitter
  • kai karar girki
  • See report
  • Gyara girkin
  • Goga (share)
CookpadCookpad
Dankalin hausa mai qayau qayau ainihin hoton girkin

Dankalin hausa mai qayau qayau

Afaafy's Kitchen
Afaafy's Kitchen @mohana10
Kano

Wannan dankali na koyeshi ne a wjen taron cookout da aka yi a watan oktoban shekarar nn, wata author sister Kulsum ta koya mana,da muka dawo gda na gwada, yan gdanmu sun ji dadinshi sosai.

Wannan dankali na koyeshi ne a wjen taron cookout da aka yi a watan oktoban shekarar nn, wata author sister Kulsum ta koya mana,da muka dawo gda na gwada, yan gdanmu sun ji dadinshi sosai.

Kara karantawa

Dankalin hausa mai qayau qayau

Afaafy's Kitchen
Afaafy's Kitchen @mohana10
Kano

Wannan dankali na koyeshi ne a wjen taron cookout da aka yi a watan oktoban shekarar nn, wata author sister Kulsum ta koya mana,da muka dawo gda na gwada, yan gdanmu sun ji dadinshi sosai.

Wannan dankali na koyeshi ne a wjen taron cookout da aka yi a watan oktoban shekarar nn, wata author sister Kulsum ta koya mana,da muka dawo gda na gwada, yan gdanmu sun ji dadinshi sosai.

Kara karantawa
An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.
Gyara girkin
See report
Add to folders
Kara CooksnapKara Cooksnap
TuraTura
  • An kwafa!
  • Email
  • Facebook
  • Nashi da shi
  • Twitter
BugaBuga
  • BugaBuga
  • Kara CooksnapKara Cooksnap
  • kai karar girki
  • See report
  • Goga (share)
Tura
  • An kwafa!
  • Email
  • Facebook
  • Nashi da shi
  • Twitter
Adana girki don samun shi daga baya.
  • Kara Cooksnap
  • Add to folders
  • Buga
  • kai karar girki
  • See report
  • Gyara girkin
  • Goga (share)

Kayan aiki

30 mins
4 yawan abinchi
  1. Dankalin hausa manya biyu
  2. Maggi
  3. Spices
  4. Mai
  5. Yaji
Cookpad Bude a cikin Cookpad App
An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.

Umarnin dafa abinci

30 mins
  1. 1

    Da farko za a fara fere dankali, amma kar a saka shi cikin ruwa a wanke lkcn da aka fere ya wadatar,

    Dankalin hausa mai qayau qayaumatakin girki1 hoto
    Dankalin hausa mai qayau qayaumatakin girki1 hoto
  2. 2

    Sai a yi amfani da peeler a riqa ferewa a hankali felen felen har ya qare

  3. 3

    A daura mai a kan wuta yy zafi,sai a debi kadan daga dankalin da aka fere a barbada mishi maggi da spices a jujjuya a take a juyeshi cikin man

    Dankalin hausa mai qayau qayaumatakin girki3 hoto
    Dankalin hausa mai qayau qayaumatakin girki3 hoto
  4. 4

    Sai a kwashe,haka har a gama duka. Za a iya barbada yaji ciki in ana so,a ci da shayi ko lemo duk lkcn da ake so

  5. 5

    Kar a matsa daga wajen ana yi ana jujjuyawa har ya soyu, kar a barshi yy duhu sosai,

    Dankalin hausa mai qayau qayaumatakin girki5 hoto
An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.
Gyara girkin
See report
Add to folders
Kara CooksnapKara Cooksnap
TuraTura
  • An kwafa!
  • Email
  • Facebook
  • Nashi da shi
  • Twitter
BugaBuga
  • BugaBuga
  • Kara CooksnapKara Cooksnap
  • kai karar girki
  • See report
  • Goga (share)

Cooksnaps

An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.
  • Kara Cooksnap
  • Add to folders
  • Buga
  • Tura
    • An kwafa!
    • Email
    • Facebook
    • Nashi da shi
    • Twitter
  • kai karar girki
  • See report
  • Gyara girkin
  • Goga (share)

An kwafa!

Afaafy's Kitchen
Afaafy's Kitchen @mohana10
rannar November 16, 2022 09:33
Kano

sharhai (2)

Jamila Ibrahim Tunau
Jamila Ibrahim Tunau @Jamitunau
November 16, 2022 19:13
Yara zasu ji dadin wannan 😋
Bako
kara bayani
0/0

Similar Recipes

More Recipes

  1. Amala (Plantain Dough)
  2. Smoothie din Strawberry da Agwaluma
  3. Parpesun kazar hausa
  4. Toasted awara
  5. 🍚🍙Masa🍚🍙
  1. Dan wake abincin gargajiya
  2. Wainar shinkafa
  3. Scrambled egg rolls
  4. Peppered Sweet Potatoes
  5. Coconut chicken wings sauce
  1. Miyar shuwaka
  2. Gasashenkifi tarwada
  3. Miyar Alayyahu
  4. Danmalele
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/16631449
Cookpad Bude a cikin Cookpad App

Game da

Manufar mu a Cookpad ita ce Ayi dahuwa a kullun cikin farin ciki!. Domin mun yi imanin cewa dafa abinci shine mabuɗin samun farin ciki da rayuwa mafi koshin lafiya ga mutane, al'ummomi da kuma duniya. Muna ba da ikon dafa abinci a duk faɗin duniya don Taimakon juna ta hanyar raba girke-girke da shawarwarin dafa abinci.

Al'ummar Cookpad

🇺🇸 United States 🇬🇧 United Kingdom 🇪🇸 España 🇦🇷 Argentina 🇺🇾 Uruguay 🇲🇽 México 🇨🇱 Chile 🇻🇳 Việt Nam 🇹🇭 ไทย 🇮🇩 Indonesia 🇫🇷 France 🇸🇦 السعودية 🇹🇼 臺灣 🇮🇹 Italia 🇮🇷 ایران 🇮🇳 India 🇭🇺 Magyarország 🇳🇬 Nigeria 🇬🇷 Ελλάδα 🇲🇾 Malaysia 🇵🇹 Portugal 🇺🇦 Україна 🇯🇵 日本 Dubi duka

Karin bayani

Sana'o'i Qorafi Sharudan sabis Community Guidelines takardar kebantawa Tambayoyin da aka fi tambaya

Sauke app dinmu

Open Cookpad App on Google Play Open Cookpad App on App Store
Copyright © Cookpad Inc. shikenan tanadar.
close