Stable whipping cream

Ayshat Adamawa(U. Maduwa)
Ayshat Adamawa(U. Maduwa) @Ayshat_Maduwa65
Abuja

#bake ga yadda zakuyi whipping cream naku a saukake. Ayiwa yara birthday cake, yan uwa da abokan arziki. Ki gwada wannan recipe a zafin nan zaiyi miki yadda ya kamata in sha Allah. Amma bisaga wane company kike anfani dashi. Nayi anfani da chocolate cake and vanilla duk inada recipe din a page dina

Stable whipping cream

#bake ga yadda zakuyi whipping cream naku a saukake. Ayiwa yara birthday cake, yan uwa da abokan arziki. Ki gwada wannan recipe a zafin nan zaiyi miki yadda ya kamata in sha Allah. Amma bisaga wane company kike anfani dashi. Nayi anfani da chocolate cake and vanilla duk inada recipe din a page dina

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

20mins
8inches cake
  1. Whipping cream cup uku
  2. Ruwan sanyi cup daya
  3. 3 tbspnMadaran gari
  4. Milk/coconut flavor
  5. Mixer
  6. Spatula
  7. bagPipping
  8. Colors da kike bukata

Umarnin dafa abinci

20mins
  1. 1

    Zaki jera duk Kayan da na lissafon nan a gu daya

  2. 2

    A cikin mixer dinki zaki zuba powdered whipping cream naki sai ki zuba ruwa da flavor zaki buga a high speed na tsawon minty 5,7, bisaga karfin mixer ki

  3. 3

    Daga nan zakiga ya tashi da kyau yayi yawa.
    Idan mintunan bugawan baiyiwa mixer ki ba zaki iya karawa. Haka zakiga kaurinshi kamar na video din nan

  4. 4

    Shikenan daga nan sai ki shafa akan cake dinki kiyi kwalliyan da kikeso

  5. 5

    Nidai ga irin tawa kwalliyan da nayi

  6. 6

    Zaku iya yiwa yaranku da family and friends

  7. 7

    Note: shi whipping cream idan za ayi anfani dashi yanason komai ya kasance mai sanyi ruwan zaki iya anfani da wadda ya kusan yi kankara. Infact har mixer dinma zaki iya sawa a fridge yayi sanyi. Kuma a lokacin zafi yana saurin narkewa so zaki iya kina da ruwan kadan da kadan har ki samu iya kaurin da kikeso wassu kuma bisaga product na whipping cream da suke anfani dashine yasa basua samun abinda suke so ni dai da vizyon nake anfani

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Ayshat Adamawa(U. Maduwa)
Ayshat Adamawa(U. Maduwa) @Ayshat_Maduwa65
rannar
Abuja
cooking is my dream and also cooking is all about being creative
Kara karantawa

Similar Recipes